Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Barka da zuwa tsangayar tallata kyawawan manufofin Sardaunan Siyasa Malam Garba Yusif Abubakar a matsayin magajin Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau a shekarar 2011 Insa Allahu. Domin dorawa akan kyawawan manufofinsa da kuma kirkiro sabbin nagartattun ayyukan bunkasa tattalin arzikin jihar Kano da kewaye.
No comments:
Post a Comment