Sardaunan Kano na gaisawa da masoya, a bayansa kuma Sardaunan Siyasa ne Malam Garba Yusif Abubakar.
Wednesday, November 18, 2009
Subscribe to:
Posts (Atom)
Barka da zuwa tsangayar tallata kyawawan manufofin Sardaunan Siyasa Malam Garba Yusif Abubakar a matsayin magajin Sardaunan Kano Malam Ibrahim Shekarau a shekarar 2011 Insa Allahu. Domin dorawa akan kyawawan manufofinsa da kuma kirkiro sabbin nagartattun ayyukan bunkasa tattalin arzikin jihar Kano da kewaye.